GidaAzkarAddu’ar wanda aka jarraba da wata masifazikiri 1

Addu’ar wanda aka jarraba da wata masifa — zikiri 1

دعاء من أصيب بمصيبة · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((إِنَّا لِلَّهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُونَ، اللَّهُمَّ أْجُرْنِي فِي مُصِيبَتِي، وَأَخْلِفْ لِي خَيْرَاً مِنْهَا)).

Lalle mu na Allah ne, kuma lalle mu gareshi za mu koma. Ya Allah Ubangiji! Ka sakanka mini a masifar nan ta wa, ka mayar min da mafi alherinta.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna