Gida›Azkar›Zikiri bayan sallamewa daga wuturi›zikiri 1
Zikiri bayan sallamewa daga wuturi — zikiri 1
الذكر عقب السلام من الوتر · Hisnul Muslim · 1 / 1
((سُبْحَانَ المَلِكِ القُدُّوسِ)) ثلاثَ مرَّاتٍ والثَّالِثَةُ يَجْهَرُ بها ويَمُدُّ بها صَوتَهُ يقولُ: [رَبِّ الْمَلاَئِكَةِ وَالرُّوحِ])).
(Tsarki ya tabbata ga Sarki Mai tsarki) Sau uku ta ukun ya bayyana ta kuma ya ja Murya a cikinta ya ce: ( Ubangijin Mala'iku da Jibrila)
Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham