GidaAzkarAddu’ar sanya sabon tufafizikiri 1

Addu’ar sanya sabon tufafi — zikiri 1

دعاء ُلبْس الثوب الجديد · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

( اللَّهُمَّ لَكَ الْحَمْدُ أَنْتَ كَسَوْتَنِيهِ، أَسْأَلُكَ مِنْ خَيْرِهِ وَخَيْرِ مَا صُنِعَ لَهُ، وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّهِ وَشَرِّ مَا صُنِعَ لَهُ).

Ma’ana: Allah yabo da godiya naka ne, kai kadai ka tufatar da ni shi (wannan tufafin), ina neman tsarinka daga sharrinsa da sharrin abinda aka hallice shi da shi .

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna