GidaAzkarAddu’a idan ya juya cikin darezikiri 1

Addu’a idan ya juya cikin dare — zikiri 1

الدعاء إذا تقلب ليلا · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ الْوَاحِدُ الْقَهّارُ، رَبُّ السَّمَوَاتِ وَالْأَرْضِ وَمَا بَيْنَهُمَا الْعَزيزُ الْغَفَّارُ)).

Babu wanu Ubangiji da ya cancanci a bauta masa da gaskiya sai shi kadai kwara daya kuma mai rinjaye, kuma Ubangijin sammai da kasa, da abinda yake tsakaninsu mabuwayi mai yawan gafara

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna