GidaAzkarAddu’ar fita daga masallacizikiri 1

Addu’ar fita daga masallaci — zikiri 1

دعاء الخروج من المسجد · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((يَبْدَأُ بِرِجْلِهِ الْيُسْرَى)) وَيَقُولُ: ((بِسْمِ اللَّهِ وَالصّلَاةُ وَالسَّلَامُ عَلَى رَسُولِ اللَّهِ، اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ مِنْ فَضْلِك، اللَّهُمَّ اعْصِمْنِي مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ)).

Zai fara gabatar da kafarsa ta hagune a lokacin fita, ‎sannan kuma ya ce:‎ Ma’ana: Da sunan Allah tsira da amincin Allah su ‎tabbata ga mazon Allah ina rokonka daga cikin ‎falalarka, ya Allah ka tsareni daga shaidan la’annane. ‎

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna