GidaAzkarAbinda zai fada a lokacin yanka da sukazikiri 1

Abinda zai fada a lokacin yanka da suka — zikiri 1

ما يقول عند الذبح أو النحر · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((بِسْمِ اللَّهِ وَاللَّهُ أَكْبَرُ [اللَّهُمَّ مِنْكَ وَلَكَ] اللَّهُمَّ تَقَبَّلْ مِنِّي)).

Ma’ana: Da sunan Allah, kuma Allah ne mafi girma, Ya Allah wannan dabba daga gare ka take, kuma mallakaraka ce. Ya Allah! Ka karba daga gare ni.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna