GidaAzkarAbinda zai fada wanda ya ji tsoron kada a kamu da kanbun bakin sazikiri 1

Abinda zai fada wanda ya ji tsoron kada a kamu da kanbun bakin sa — zikiri 1

دعاء من خشي أن يصيب شيئا بعينه · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((إِذَا رَأَى أَحَدُكُم مِنْ أَخِيهِ، أَوْ مِنْ نَفْسِهِ، أَوْ مِنْ مَالِهِ مَا يُعْجِبُهُ [فَلْيَدْعُ لَهُ بِالْبَرَكَةِ] فَإِنَّ الْعَيْنَ حَقٌّ)).

Idan dayanku ya ga wani abu da ya kayatar da shi ga dan’uwansa, ko ga kansa, ko ga dukiyarsa, to ya roki Allah ya sanya albarka a gare shi, domin kambun baka gaskiya ne”.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna