GidaAzkarAddu’a a tsakanin rukunul yamani da hajarul aswadzikiri 1

Addu’a a tsakanin rukunul yamani da hajarul aswad — zikiri 1

الدعاء بين الركن اليماني والحجر الأسود · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((﴿رَبَّنَا آتِنَا فِي الدُّنْيَا حَسَنَةً وَفِي الْآخِرَةِ حَسَنَةً وَقِنَا عَذَابَ النَّارِ﴾)).

Ya Ubangijin mu ka ba mu kyakkyawa a nan duinya, da kuma kyakkyawa a lahira, kuma Ka kiyaye mu daga azabar wuta.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna