GidaAzkarYadda mai ihrami da hajji ko umara zai yi talbiyazikiri 1

Yadda mai ihrami da hajji ko umara zai yi talbiya — zikiri 1

كيف يلبي المحرم في الحج أو العمرة ؟ · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((لَبَّيْكَ اللَّهُمَّ لَبَّيْكَ، لَبَّيْكَ لاَ شَرِيكَ لَكَ لَبَّيْكَ، إِنَّ الْحَمْدَ، وَالنِّعْمَةَ، لَكَ وَالْمُلْكَ، لاَ شَرِيكَ لَكَ)).

Amsawarka Ya Allah na amsa kiranka, Ya Allah ba ka da abokin tarayya, na amsa kiranka ya Allah. Hakika dukkanin yabo da ni’ima da mulki na ka ne kaikadai, babu abokin taryya a gare ka.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna