GidaAzkarAddu’a yayin carar zakar da kukan jakizikiri 1

Addu’a yayin carar zakar da kukan jaki — zikiri 1

الدُّعاءُ عِنْدَ سَمَاعِ صِياحِ الدِّيكِ ونَهِيقِ الْحِمَارِ · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((إِذَا سَمِعْتُمْ صِيَاحَ الدِّيَكَةِ فَاسْأَلُوا اللَّهَ مِنْ فَضْلِهِ؛ فَإِنَّهَا رَأَتْ مَلَكاً وَإِذَا سَمِعْتُمْ نَهِيقَ الْحِمَارِ فَتَعَوَّذُوا بِاللَّهِ مِنَ الشَّيطَانِ؛ فَإِنَّهُ رَأَى شَيْطَاناً)).

Idan kuka ji carar zakara, to ku roki Allah daga falalarsa domin ya ga mala’iku ne. Idan kuma kuka ji kukan jaki, to ku nemi tsarin Allah daga shaidan domin ya ga shaidan ne.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna