GidaAzkarAddu’ar matafiyi idan dare ya same shizikiri 1

Addu’ar matafiyi idan dare ya same shi — zikiri 1

دعاء المسافر إذا أسحر · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((سَمَّعَ سَامِعٌ بِحَمْدِ اللَّهِ، وَحُسْنِ بَلاَئِهِ عَلَيْنَا، رَبَّنَا صاحِبْنَا، وَأَفْضِلْ عَلَيْنَا، عَائِذاً بِاللَّهِ مِنَ النَّارِ)).

Mai ji ya jiyar da godiyar mu ga Allah, da kyakkyawar ni’imarsa a gare mu. Ya Ubanyiji! Ka kasance tare da mu ka tabbatar da falalarka a gare mu. Muna masu neman tsarin Allah daga wuta

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna