GidaAzkarKabbara da tasbihi a lokacin tafiyazikiri 1

Kabbara da tasbihi a lokacin tafiya — zikiri 1

التكبير و التسبيح في سير السفر · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

قَالَ جَابِرٌ رضي الله عنه: ((كُنَّا إِذَا صَعَدْنَا كَبَّرْنَا، وَإِذَا نَزَلْنَا سَبَّحْنَا)).

Jabir ya ce: Mun kasance idan muka hau tudu a halin tafiya sai mu yi kabbara wato mu ce Allah ne mafigirma. Idan kuma muka zo gangara sai mu yi tasbihi wato mu ce: Tsarki ya tabbata ga Allah.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna