GidaAzkarAddu’ar mazauni ga matafiyizikiri 1

Addu’ar mazauni ga matafiyi — zikiri 1

دعاء المقيم للمسافر · Hisnul Muslim · 1 / 2

Karanta · SauraraFayilar PDF

(( أَسْتَوْدِعُ اللَّهَ دِينَكَ، وَأَمَانَتَكَ، وَخَوَاتِيمَ عَمَلِكَ)).

Ina bai wa Allah ajiyar addinin ka da a manarka da kuma ayyukan da ka ke cikawa a kan su.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna