GidaAzkarZikiri yayin fita daga gidazikiri 2

Zikiri yayin fita daga gida — zikiri 2

الذكر عند الخروج من المنزل · Hisnul Muslim · 2 / 2

Karanta · SauraraFayilar PDF

(اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ أَنْ أَضِلَّ، أَوْ أُضَلَّ، أَوْ أَزِلَّ، أَوْ أُزَلَّ، أَوْ أَظْلِمَ، أَوْ أُظْلَمَ، أَوْ أَجْهَلَ، أَوْ يُجْهَلَ عَلَيَّ).

Maana: Ya Allah ina neman tsarinka daga bata ko a ‎batar da ni, ko na zame ko a zamar da ni, ko na yi ‎zalunci ko azalunce ni, ko na yi wauta ko a yi mini ‎wauta.‎

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna