Gida›Azkar›Zikiran safe da yamma›zikiri 9
Zikiran safe da yamma — zikiri 9
أذكار الصباح والمساء · Hisnul Muslim · 9 / 24
((حَسْبِيَ اللَّهُ لاَ إِلَهَ إِلاَّ هُوَ عَلَيهِ تَوَكَّلتُ وَهُوَ رَبُّ الْعَرْشِ الْعَظِيمِ)) (سَبْعَ مَرّاتٍ).
Allah ya ishe ni Babu wani Ubangiji sai shi gare shi na dogara kuma shi ne ubangijin Al'arshi mai girma ( Sau bakwai )
Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham