GidaAzkarAddu’ar tsoron shirkazikiri 1

Addu’ar tsoron shirka — zikiri 1

دعاء الخوف من الشرك · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ أَنْ أُشْرِكَ بِكَ وَأَنَا أَعْلَمُ، وَأَسْتَغْفِرُكَ لِمَا لاَ أَعْلَمُ)).

Ya Allah Ubangiji! Lalle ne ni ina neman tsarinka da in yi shirka da kai ina sane, ina kuma neman gafararka ga duk abinda ban sani ba.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna