GidaAzkarAddu’ar wanda ya ga wanda aka jarrabazikiri 1

Addu’ar wanda ya ga wanda aka jarraba — zikiri 1

دعاء من رأى مبتلى · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((الْحَمْدُ لِلَّهِ الَّذِي عَافَانِي مِمَّا ابْتَلاَكَ بِهِ، وَفَضَّلَنِي عَلَى كَثِيرٍ مِمَّنْ خَلَقَ تَفْضِيلاً)).

Dukkan godiya ta tabbata ga Allah wanda yay aye mini abinda ya jarrabeka da shi, kuma ya fifita ni akan abubuwa masu yawa da ya halitta fifitawa.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna