GidaAzkarAddu’a kafin saduwar aurezikiri 1

Addu’a kafin saduwar aure — zikiri 1

الدعاء قبل إتيان الزوجة · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((بِسْمِ اللَّهِ، اللَّهُمَّ جَنِّبْنَا الشَّيْطَانَ، وَجَنِّبِ الشَّيْطَانَ مَا رَزَقْتَنَا)).

Da sunan Allah, Ya Allah ka nisantar da ni daga shedan, kuma ka nisantar da shedan abinda ka azurta mu.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna