GidaAzkarAddu’ar shiga bandakizikiri 1

Addu’ar shiga bandaki — zikiri 1

دعاء دخول الخلاء · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

([بِسْمِ اللَّهِ] اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الْخُبْثِ وَالْخَبائِث).

Ma’ana: (Da sunan Allah) ya Allah lalle ne ina neman tsarinka daga sharrin aljanu maza da aljanu mata

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna