GidaAzkarAddu’ar da ake yi wa maralafiya idan an je gaidashizikiri 1

Addu’ar da ake yi wa maralafiya idan an je gaidashi — zikiri 1

الدعاء للمريض في عيادته · Hisnul Muslim · 1 / 2

Karanta · SauraraFayilar PDF

((لاَ بأْسَ طَهُورٌ إِنْ شَاءَ اللَّهُ)).

Karka damu, kankarar zunubine in Allah ya so.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna