GidaAzkarAbinda zai fada ya kuma aikata wanda ya aikata zunbizikiri 1

Abinda zai fada ya kuma aikata wanda ya aikata zunbi — zikiri 1

ما يقول ويفعل من أذنب ذنبا · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((مَا مِنْ عَبْدٍ يُذنِبُ ذَنْباً فَيُحْسِنُ الطُّهُورَ، ثُمَّ يَقُومُ فَيُصَلِّي رَكْعَتَيْنِ، ثُمَّ يَسْتَغْفِرُ اللَّهَ إِلاَّ غَفَرَ اللَّهُ لَهُ)).

Babu wani bawa da zai yi wani Zunubi sannan ya ya kyautata Alwala, sannan ya tashi yayi Sallah Raka'a biyu, sannan ya nemi gafarar Allah face sai Allah ya gafarta Masa.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna