GidaAzkarAddu’ar mai wasuwasi a sallah da karatuzikiri 1

Addu’ar mai wasuwasi a sallah da karatu — zikiri 1

دعاء الوسوسة في الصلاة و القراءة · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((أَعُوذُ بِاللَّهِ مِنَ الشَّيطَانِ الرَّجِيمِ، وَاتْفُلْ عَلَى يَسَارِكَ (ثلاثاً))).

Ina neman tsari da Allah daga Shaidan abin Jefewa, sai yai tofi a hagunsa sau uku

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna