GidaAzkarAddu’ar firgici cikin darezikiri 1

Addu’ar firgici cikin dare — zikiri 1

دعاء الفزع في النوم و من بُلِيَ بالوحشة · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((أَعُوذُ بِكَلِمَاتِ اللَّهِ التَّامَّاتِ مِنْ غَضَبِهِ وَعِقَابِهِ، وَشَرِّ عِبَادِهِ، وَمِنْ هَمَزَاتِ الشَّياطِينِ وَأَنْ يَحْضُرُونِ)).

Ina neman tsarin Allah da kalmominsa cikakku daga fushinsa da azabarsa da sharrin bayinsa da kuma shafar shaidano ko kuma su kusance ni

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna