GidaAzkarAbinda zai yi wanda abin farin ciki ya zo masazikiri 1

Abinda zai yi wanda abin farin ciki ya zo masa — zikiri 1

ما يفعل من أتاه أمر يسره · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((كَانَ النَّبيُّ صلى الله عليه وسلم إِذَا أَتَاهُ أَمْرٌ يَسُرُّهُ أَوْ يُسَرُّ بِهِ خَرَّ سَاجِداً شُكْراً لِلَّهِ تَبَارَكَ وَتَعَالَى)).

Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya kasance idan wani al’amari da yake faranta masa rai, ko ake murna da shi yazo masa, sai ya fadi yana mai sujjada domin godiya ga Allah mai tsarki da daukaka.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna