GidaAzkarAddu’a yayin jin kukan kare da daddarezikiri 1

Addu’a yayin jin kukan kare da daddare — zikiri 1

دعاء نباح الكلاب بالليل · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((إِذَا سَمِعْتُمْ نُبَاحَ الْكِلاَبِ وَنَهِيقَ الْحَمِيرِ بِاللَّيْلِ فَتَعَوَّذُوا بِاللَّهِ مِنْهُنَّ؛ فَإِنَّهُنَّ يَرَيْنَ مَا لاَ تَرَوْنَ)).

Idan kuka ji kukan karnuka (haushin karnuka) da kukan jaki da daddare to ku nemi tsarin Allah daga garesu, domin su suna ganin abin da bakwa gani?

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna