GidaAzkarZikiran safe da yammazikiri 16

Zikiran safe da yamma — zikiri 16

أذكار الصباح والمساء · Hisnul Muslim · 16 / 24

Karanta · SauraraFayilar PDF

((أَصْبَحْنا عَلَى فِطْرَةِ الْإِسْلاَمِ، وَعَلَى كَلِمَةِ الْإِخْلاَصِ، وَعَلَى دِينِ نَبِيِّنَا مُحَمَّدٍ صلى الله عليه وسلم، وَعَلَى مِلَّةِ أَبِينَا إِبْرَاهِيمَ، حَنِيفاً مُسْلِماً وَمَا كَانَ مِنَ الْمُشرِكِينَ)). [وإذا أمسى قال: أمسينا على فطرة الإسلام...]

Mun wayi gari akan turbar Addinin Musulunci, kuma kan kalmar tsarkake Addini kuma kan Addinin Annabinmu Muhammad kuma kan tafarkin Babanmu Annabi Ibrahim wanda ya tsaya kyam kan Addini bai kasance cikin masu shika ba

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna