((أَفْطَرَ عِنْدَكُمُ الصَّائِمُونَ، وَأَكَلَ طَعَامَكُمُ الْأَبْرَارُ، وَصَلَّتْ عَلَيْكُمُ الْمَلاَئِكَةُ)).
Ya Allah ka azurta su da masu azumi awajen buda baki, kuma ka azurta su da nagargun bayi da su ci abincinsu, kuma Allah ya sa mala’iku su yi muku atddu’a.
Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham