GidaAzkarAddu’ar da bako zai yi wa mai abincizikiri 1

Addu’ar da bako zai yi wa mai abinci — zikiri 1

دعاء الضيف لصاحب الطعام · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ بَارِكْ لَهُمْ فِيمَا رَزَقْتَهُم، وَاغْفِرْ لَهُمْ وَارْحَمْهُمْ)).

Ya Allah Ubangijin mu! Ka sanya musu albarka a cikin duk abinda ka azurta su da shi, kuma ka gafarta musu ka yi musu rahama.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna