GidaAzkarAddu’a ga wanda ya sanya sabon tufafizikiri 1

Addu’a ga wanda ya sanya sabon tufafi — zikiri 1

الدعاء لمن لبس ثوبا جديدا · Hisnul Muslim · 1 / 2

Karanta · SauraraFayilar PDF

(تُبْلِي وَيُخْلِفُ اللَّهُ تَعَالَى)

Ma’ana: Allah ya sa ka mayar da ita tsomin, kuma Allah madaukaki ya mayar maka da wata tufa.

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna