GidaAzkarSalati ga Manzon Allah ( S.A.W) bayan tahiyazikiri 1

Salati ga Manzon Allah ( S.A.W) bayan tahiya — zikiri 1

الصلاة على النبي بعد التشهد · Hisnul Muslim · 1 / 2

Karanta · SauraraFayilar PDF

((اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ، وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ، وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ)).

Allah kayi Salati ga Annabi Muhammad da Alayansa kamar yadda kayi Salati da Annabi Ibrahim da Alayansa, lallai kai abin godewa ne mai girma, kuma kayi Albarka ga Annabi Muhammad da Alayansa kamar yadda kayi Albarka ga Annabi Ibrahim Lallai kai cewa Abin godewa ne kuma mai girma

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna