GidaAzkarAddu’ar tasowa daga ruku’izikiri 2

Addu’ar tasowa daga ruku’i — zikiri 2

دعاء الرفع من الركوع · Hisnul Muslim · 2 / 3

Karanta · SauraraFayilar PDF

((رَبَّنَا وَلَكَ الْحَمْدُ، حَمْداً كَثيراً طَيِّباً مُبارَكاً فِيهِ)).

Ubangijinmu godiya ta tabbata a gareka godiya Mai yawa mai tsarki kuma mai albarka a cikinta

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna