GidaAzkarAddu’ar matafiyi ga mazaunizikiri 1

Addu’ar matafiyi ga mazauni — zikiri 1

دعاء المسافر للمقيم · Hisnul Muslim · 1 / 1

Karanta · SauraraFayilar PDF

((أَسْتَوْدِعُكُمُ اللَّهَ الَّذِي لاَ تَضِيعُ وَدَائِعُهُ)).

Ina sanya ku a cikin kiyayewar Allah, wanda abin da aka sa a cikin kiyayewarsa ba ya tozarta

Saurara · Muryar Hamad al-Duraiham

Azkar · 15 harsuna